Music: Billi’o Ft Maryam Yahaya – Tsuntsun So

Sabuwar wakar maryam yahaya kenan tare da Billi’o Mai suna ” Tsuntsun So ” gaskiya wakar tayi dadi sosai saima kun saurara zakuji mai take tafe dashi.

Gaskiya Wakar tsuntsun so wakace mai dauke da wani abu mai ban mamaki sabi da yadda take ratsa zuciyar masoya yadda salon wakar yake tafiya.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:-

– Tsuntsun so ki sabo so yanayi mai sauyawa

– So tsuntsu sabo bai sa gaba inzai tashi ba zaka sani ba

– Zaiyi wuya ai so ba ai kuka ba

– Abinda ya faru samsam banyi zato ba

– Tsuntsun so ki sabo so yanayi mai sauyawa

– Fari da baki launi na hankaka ne Ban karya ba launi na soyayya ne

Kawai dai domin jin wannan wakar saiku shiga wannan shafin.

Audio Player

00:00
DOWNLOAD:MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *